Gusau Ta Malam Sambo

Gusau Ta Malam Sambo

Said Muhammad Gusau

Sambo1979hau

Description

Wannan littafi ya ƙunshi tarihin garin Gusau na Jihar Zamfara. An yi bayanin kafuwarsa da mutanensa na farko da bunƙasarsa da tsarin sarauta da mulki da tarihin rayuwar sarakuna tun daga jihadi zuwa yau. An kuma yi magana game da tsarin ilmi na Musulunci da na Boko da sana’o’in gargajiya da na zamani da hulɗoɗin kasuwanci. Sannan an duba matsayin Gusau a Jihar Zamfara da ci gaban da ta samu da sha’anin siyasa da mulki na siyasa. Littafin ya bambanta da wasu irinsa inda ya yi nazarin adabi da ɗab

Subjects

ZamfaraGusauMalam SamboHausawaAl'adusiyasamulkiduniyalittafi

More Sambo Books